Tuesday 30 January 2024

Gwamnatin Shugaba Tinubu Na Shirin Duba Yuyuwar Karin Albashi Ga Ma'aikata

SHARE

Gwamnatin Shugaba Tinubu takafa wani kwamiti dazai duba karancin albashinda yadace abawa kowane maaikaci a wannan kasar.
 Bukar Aji ne shugaban kwamitin na mutun talatin da bakwai (37) wanda mataimakin shugaban kasa Kashim Shattima ya kaddamar.

Yanzu hakadai 30,000 ne karancin albashinda ake biyan maaikatan Nigeria inda tsadar rayuwa take addabar Jama'ar kasar.Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: