Saturday 27 January 2024

hamisu breaker jaruma

SHARE

Wakar jarumar mata ta hazikin mawaki hamisu breaker Daurayi tayi fice sosai a duniyar wakokin hausa musamman a kanywood, ansaki wakar jarumar mata a shekarar 2020 inda jarumar mata tazama abun azo agani ayayin bukukuwan sallah.

Hamisu breaker Daurayi yasamu daukaka sosai dalilin wakar jarumar mata inda hatta presidential Villa saida yashiga wurin bukin auren diyar shugaban kasa Buhari a wancan lokaci.

Jarumar tanada baituka kamar haka " Nidai darai nakesonki jaruma bawai da wargiba, insonki jarumar mata"

Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: