Tuesday 30 January 2024

Kanywood Ta Bayyana Dalilinda Yasa Jarumai mata Sukafi Jaruman Kanywood Maza Kudi

SHARE

Kanywood Ta Bayyana Dalilinda Yasa Jarumai mata Sukafi Jaruman Kanywood Maza Kudi dakuma karfin tattalin arziki koda kuwa jarumai maza sun riga matan fara Aiki da masanaantar Kannywood din.

Dalilinda suka bayar shine kamar haka: 
1.  Jarumar Kannywood tanada tarin masoya dayawa masu aure da marar aure kashi casain 99% mazane, matangida kalilanne, zasu iyakuma bata dukkan Albashinsu domin ta sauransu, haka zalika zata iya zuwa shopping Wani yabiyamata kuma barokawa tayiba.

Zaka samu wasu kalilanne cikin masoyanta bazasu iya yimata hidimaba.

2. Jarumin Kannywood zakaga masoyansa matane masu Aure, dakuma yan mata dukkansu selfie kawai sukeson dauka dashi.
Haka zalika wasu kason na masoyansa maza mafi yawa maaikatanne amma selfie kawai sukeson dauka dashi.

Dawanan zaku gane cewa Jaruman Kannywood mata sunfi samun Alfarma da taimako samada Jaruman Kannywood Maza.


Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: