Tuesday 30 January 2024

Labaran Kannywood: Za'a Saki Sabon Film Din Musa Dan Malan

SHARE

Film din musa Dan Malan zai shigo kasuwa bada dadewa ba, film din wanda yakeda manyan Yan Film kamar Sarki Ali Nuhu Muhammad MD Nigerian Film Cooperate, Jamila Nagudu Dakuma Musa Mai Sana'a (Jagaban) da sauransu.

Hamisu Yusuf Ayagi Shine Assistant director inda musa mai Sana'a yabada umurnin Film Din.

Dan Isiya Abdullahi shine producer na Film Din Musa Dan Malan haka zalika MAI SANA'A INVESTMENT NIG LIMITED ne Suka gabatarda Film Din Musa Dan Malan.
Asha kallo lafiya.

Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: