Thursday 1 February 2024

Labaran Kannywood: Bawata Soyayya Tsakanina da Umar M Sharif - Jaruma Amal Umar

SHARE

Labaran Kannywood: Bawata Soyayya Tsakanina da Umar M Sharif - Jaruma Amal Umar 
A zantawarta da kafar BBC Hausa jarumar Kannywood Amal Umar tace babu soyayya tsakaninta da umar m sharif kamar yadda mutane keta fada
Amal Umar takara dacewa Yanayin Aiki ne kawai dasuke yawanyi tare.
Amal Umar dai fitacciyar jarumace a Kannywood kuma ta hannun damar Umar M Sharif a gurin Aiki.

Da aka tambayeta dangane Tarihinta Jarumar Kannywood Amal Umar tace tana film a Kannywood dakuma Nollywood inda takara dacewa tayi dukkan Karatunta a garin Kano, ta Girma a garin Kano.

Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: