Thursday 1 February 2024

Labaran Kannywood: Presdo Zai Fito Sabon Film Na Web Series Mai Suna KAWAYE

SHARE

MUNA GABATAR MUKU DA KAWAYE series.

Wannan Shirin na Kannywood anasaran zai kayatar sosai inda abukanin keda bambancin ra'ayin gudanarda rayu, 

( a story of two best friends with an unsatisfactory desire of  luxury life)

Shirin na KAWAYE  ABUBAKAR MUHAMMAD  keda shugabancinsa kuma Aisha Inuwa Abubakar tabada Story na Film Din.

 Abubakar Muhammad ne Ex Producer inda  @adamu_abdullahi20 yabada direction.Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: