COCONUT PANCAKE 🍜🍜🍜🍷🍷🍷
INGREDIENT,
flour
sugar
Pinch of salt
baking powder
Milk
Egg
teaspoon of oil
coconut method da farko zakiyi mixing din ingredients naki gaba daya a bowl Sai ki sa ruwa kiyi mixing dinsu mai kyau Amma Kar yayi ruwa ruwa Dan Kar ya Sha mai daman already kin goga coconut dinki Sai ki zuba a ciki da coconut flavor dinki Sai ki sake mixing nasu mai kyau ki soya Kamar soya Kwai.
0 $type={blogger}:
Post a Comment