Saturday 27 January 2024

Larin Sokoto ayau 27-01-2024: Jagoran Siyasar Sokoto Dr. Aliyu Magatakardan Wamakko Zaidawo Gida gobe

SHARE

Anasaran Jagoran Siyasar Sokoto Dr Alh Aliyu Magatakardan Wamakko Zaidawo Gida sokoto gobe 28-01-2024, Wamakko dai shine maigida gwmnan sokoto maici wato Alhaji Ahmad Aliyu Sokoto dama tsohon gwmnan sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal.
Wannan sakon yafito ne ta hanyar maimagana da yawunsa hon Naseer Bazzah. 

" Ina Kuke Sakkwatawa ?

Ku Kakkabe Fararen Shaddodin 2019 !
Ku shirya tarbon Baba Alu da Gwamna gobe !"

Anasaran za'ayi gagarumin taro domin tarbo sanata Wamakko, inda hakan keda alakada nasarar da gwamnan sokoto yayi a kotun koli .
Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: