Saturday 27 January 2024

Labarin sokoto a yau: Jahar sokoto Tazama Jaha ta uku Daga cikin Jahohi Masu Dadin Kasuwanci a Nigeria

SHARE

Jaridar the cableindex ce ta ruwaito jerin Jahohi Masu Dadin Kasuwanci a Nigeria inda sokoto tazo cikin sahun gaba bayaga Jigawa da Gombe.

GWAMNA AMADU YA SAKE CHIYOWA SOKOTO WANI KOFIN NASARA :

Binciken da akayi a duk fadin Najeriya na jahohi inda suke da saukin gudanar da kasuwanchi ya tabbatar da cewar Jiharmu ta Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ita ce jiha ta uku a duk fadin Najeriya inda suke da saukin aiwatarda kasuwanchi.


Ga yanda cikakken rohoton yake na jahohin baki daya ;

Gombe, Jigawa, Sokoto ranked easiest states to do business in Nigeria, 2023.

1. Gombe
2. Jigawa
3. Sokoto
4. Kebbi
5. Katsina
6. Bauchi
7. Anambra 
8. Kaduna
9. Yobe
10. Plateau
11. Adamawa
12. Taraba
13. Imo
14. Ekiti
15. Rivers
16. Kano
17. Osun
18. Akwa Ibom
19. Ondo
20. Zamfara
21. Abia
22. Borno
23. Benue
24. Bayelsa
25. Niger
26. Nasarawa
27. Kwara
28. Oyo
29. Lagos
30. Ogun
31. FCT, Abuja
32. Ebonyi
33. Cross River
34. Kogi
35. Delta
36. Enugu
37. Edo

Credit: TheCableIndex
Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: