Saturday 27 January 2024

Zaa fara Sabon film maidogon zango Mai suna BAYAN TAMUTU karanta karin bayani

SHARE

Zaa fara Sabon film maidogon zango Mai suna BAYAN TAMUTU karanta karin bayani film din Zai Fara Zuwa Duk Ranar Jumma'a A Shafin Mu Na YouTube ZINARIYA HAUSA TV #kannywood.

Shirin ya kunshi jarumai kamarsu Ali Nuhu, Dady Hikima AKA Abale dadai sauransu.

Tashar zinariya sananna ce tundaga Shirin film din Aduniya wanda yahada manyan yan film kamarsu Abale, Tijjani Asasin, Auwal Isa West dadai sauransu.

Agajahub publishers
SHARE

Author: verified_user

0 $type={blogger}: